Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    A gyara salad a yayyankashi,a wankeshi sai a tsane a kwando sai a wanke cucumber da tumatur suma a yayyanka

  2. 2

    A sami faranti a zuba salad din daga kasa sai a kawo cucumber a jera sannan a zuba tumatur daga sama sai a barbada maggi da mai

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

sameera isah
sameera isah @cook_15426641
on

Similar Recipes