Ingredients

  1. cFulawa Kofi biyu, butter cokali biyu, yest cokali biyu, madara
  2. Cokali biyu,sugar cokali uku,Sai gishiri Dan kadan,Sai kwai daya

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki hada Duk abubuwa din bukatar amma banda kwai ki kwaba shi kamar haka kiyi ta bugashi sosai Sai ki rufe kisa a wuri mai dumi kibar shi yay minti arba'in b

  2. 2

    Bayan ya tashi Zaki ciri kadan kamar haka,Sai ki buda shi yay siriri Sai kike nade shi kamar nadin tabarma kamar number 2 din nan

  3. 3

    Bayan kin gama Nada shi Sai kisa a pan din ki bayan ki goga masa butter, kamar haka Sai ki rufe shi a wuri mai dumi Dan ya tashi yay kamar haka,bayan ya tashi Sai ki kada kwai ki Shafa a saman Sai ki gasa shi amma ki fara Kuna Wutar kasan idan kasan yayi Sai ki Kuna saman Dan yay brown enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
on
Jigawa state Nigeria

Comments

Similar Recipes