Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 250 gbutter
  2. 6eggs
  3. 1 tspbaking powder
  4. 1 tspvanilla
  5. 300 gflour
  6. 200 gsugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a haɗa duka ingredients wuri ɗaya both dry and wet ingredients sai a kunna mixer on high speed sai ayi mixing for 7mins

  2. 2

    Za'aga batter ɗin yayi gwanin kyau, haɗin batter ɗinnan yafi wanda ake mixing butter da sugar kyau a ido, 7mins cake ɗinnan yana laushi sosai idan mixer ɗin tayi aikinta zakaji laushin cake ɗin kamar sponge cake

  3. 3

    Bayan angama haɗa batter ɗin for 7mins sai aɗauko pan ashafa butter ababaɗa flour sai azuba batter ɗin sannan a gasa. Enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments (4)

Amaka
Amaka @amakabestcook
Not everyone can speak Hausa except u are telling us it's strictly Hausa.

Similar Recipes