Pancake

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wow is so yummy and soft 😋😋😋

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 3 cupflour
  2. Butter half simas
  3. Sugar 1 half cup
  4. 2Egg
  5. Milk powder 4 tbl spn
  6. Vanilla flevour 2 tbl spn
  7. 1 cupWater
  8. Baking powder 1 tbl spn

Cooking Instructions

  1. 1

    Kixuba butter da sugar a bowl kiyi mixing dinsu da kyau sai kifasa kwai kixuba kasake mixing dinsu sai kiss ruwa kijujjuya

  2. 2

    Kisa madara da flevour da baking powder kisake jujjuyawa sai kisa flour kijujjuyasu da kyau sai kibarshi Kama minti ukulele zuwa hudu haka sai kidaura pan awuta idan yayi zafi kishafa butter ko mai sai kzuba kullin idan gefe dayan yayi sai kijuya dayan gefen shima yayi sai kisauke. Amma karkisa wuta dayawa don zai kone

  3. 3

    Mungama

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
on
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Read more

Similar Recipes