Chinese rice with chicken sauce and salad

feena Dansarari
feena Dansarari @cook_14764166

Chinese rice with chicken sauce and salad

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa shinkafar ki ki aje a gefe sai ki dora tukunya a wuta ki zuba mai ki yanka koren tattasai ki zuba da peas.

  2. 2

    Saiki zuba dan maggi kadan a ciki saiki zuba shinkafarki da Kara’s ki juya sai ki dauko kwanki wanda kika soya kika dagargazashi sai ki zuba ki juya sosai shikenan sai sauce.

  3. 3

    Zaki dafa kazarki ki zazzare tsokar sai ki dora mai ki jajjaga attaruhu ki yanka albasa da koren tattasai ki soyasu sai kisa tafarnuwa.

  4. 4

    Da spices saiki zuba ruwa da maggi inya tafasa sai ki samu corn fulawa ko fulawa sai ki damata ki zuba Intayi kauri shikenan.

  5. 5

    Salad zaki wanke salad dinki sai ki yankashi da girman shi ki zuba a faranti sai ki yanka cocumberki zuba akai ki zuba cream salad da bama ki zuba waken gwangwani a kai sai ki yanka dafaffen kwai kizuba akai shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena Dansarari
feena Dansarari @cook_14764166
on

Comments

Similar Recipes