Share

Ingredients

  1. Tsamiya
  2. Citta
  3. Kaninfari
  4. Abarba
  5. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke tsamiyarki sai kisa a pot da ruwa sai ki saka citta da kanninfari su duhu

  2. 2

    Bayan ya dahu ya hauce sai ki Mirza jiki tsamiya ki tace shi.

  3. 3

    Bayan kin tace sai ki kawo abarba d kika nika ki zuba a ciki for some minutes sai ki tace

  4. 4

    Sai ki saka suqar ki a ciki ki jujjuya sosai zaki iya saka pineapple flavor is (optional) NB wasu nasaka abarba d tsamiya lokaci daya Duke su dah. Urs Mrs Aliyu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Barka's kicthen
Barka's kicthen @cook_16714897
on
Born in the 1980s grew up in kaduna now married and live in Kano Naibawa Zaria road
I love cooking
Read more

Comments (2)

Similar Recipes