Watermelon,cucumber and pineapple juice

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

Tasty

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kankana/watermelon
  2. Abarba/pineapple
  3. Kokwamba/cucumber
  4. Sukari/sugar
  5. Ayaba (optional)
  6. Lemon tsami(optional)
  7. cubesKankara/ice

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kankana ki bare ki cire yayan ciki ki.yanka abarba ma haka ki wanke cucumber ki wanke kar ki bare ki cire kallon cikin ki hada su ki saka a bulanda

  2. 2

    Ki saka sugar and ruwan sanyi ki markada ki tace se ki yanka ayaba ki saka a sama ki saka kankara ko kuma ki matsa lemon tsami amma in kika saka lemon tsami ba xaki saka ayaba ba haka in kika saka ayaba ba xaki saka lemon tsami ba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes