Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Manja
  3. Daddawa(optional)
  4. Yakuwa
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Tarugu
  8. Albasa
  9. Busashen kifi(optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Kibada masara surfaffa a Barzo Miki Kamar na dambu

  2. 2

    Farko Kisa Manja Akan wuta yadanyi zafi saiki zuba jajjagen tarugu da albasa da daddawa

  3. 3

    Inya dan soyu Kisa ruwa daidai saikisa Maggi da gishiri da sauran seasoning dakikeso kisa busashen kifinki saiki Rufe. Inya tafasa Sosai ruwan yarage saiki zuba yankakken Yakuwa Dakika wanke Ciki ki rufe

  4. 4

    Saiki wanke tsakinki sosai da ruwa saiki zuba Ciki kirufe yayi Kamar 10mins saiki bude ki motsa kigan kaurinshi inda sauran ruwa kibarshi ya rage Kuma one thing abt fate komai ruwan Dakika saukeshi daya yayi 5min zai Yi Kauri so saiki kwatanta

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fa'iza Namakka Kaura
Fa'iza Namakka Kaura @cook_17388451
on
Sokoto State

Comments

Similar Recipes