Tuwan Madara

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

So Sweet

Tuwan Madara

So Sweet

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15mins
  1. Rabin Tiyan Madara
  2. Gwangwani daya na suga. Sai ruwa

Cooking Instructions

15mins
  1. 1

    Ki daura tukunyanki akan wuta Sai ki zuba ruwa Rabin kofi tareda suganki kibari tadahu har tafara kauri

  2. 2

    Kisamu robanki wankakiya Sai kizuba madaranki

  3. 3

    Kirinqa zuba dafafiyan suganki acikin madaran kina tuqawa ahankali ahankali har Yakama jikinshi kar yayi ruwa amma

  4. 4

    Sai ki samu ledanki wankakiya ki juye aciki kiyi kidding

  5. 5

    Sai ki yanyanka

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
on
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Read more

Comments

Similar Recipes