Hanyar da xaki bi wajen yin alalar gwangwani cikin sauki

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

Sabuwar hanya

Hanyar da xaki bi wajen yin alalar gwangwani cikin sauki

Sabuwar hanya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kullin Alala
  2. Gwangwani
  3. Leda

Cooking Instructions

  1. 1

    In kika gama kwabin alalan ki seki wanke gwangwanayen ki karfa kiwa ra saka ki ki wanke wa tunda xaki saka leda 😂

  2. 2

    Gashinan se ki saka leda a ciki ki dinga saka kullin ki kulle a hankali shikkenan seki da fa ba sauran kamun ko makalewa sannan ba ruwan ki da wanke gwangwana ye in kika gama se dae kawae ki dauraye

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes