Karamin kwanu na kuli kuli, Kofi na busasshen yaji (kina iya karawa in kina so), Citta kamar Rabin hannu, na kanunfari,, na masoro, na sukuni, Kwarorin kamar 8 na gyadan/diyan Miya, Kwara biyar na kimba, daya na tumeric (basan sunan shi na hausa ba), Dandano dai dai da yadda kike so, ni nasa kwara hudu, Bay leaves kadan (shima dai ban San shi da hausa ba)