Rice and chicken stew

Munah's Kitchen
Munah's Kitchen @munah2
Kaduna

I love the taste

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rice
  2. Green beans
  3. Carrot
  4. Chicken
  5. Maggi/co
  6. Garlic/ onion
  7. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki per boiling rice ki tsane ki yanka green beans carrot ki mixing ki mayar wuta kixuba ruwa ta turara ki tafa egg ki ajiye

  2. 2

    Chicken stew; ki tafasa kazan ki da garlic onion maggi seasoning intayi ki tsane

  3. 3

    Ki nika kayan miya kidafa tare da ruwan tafashen ki daura mai ki soya miyanki in takusa yi saiki xuba su maggi da seasoning da kaxanki dakika soya ki dan kara soya miyan saiki ki sauke its done.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Munah's Kitchen
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes