Kayan aiki

1hr 30min
  1. Shinkafa kofi 3
  2. Mai
  3. Albasa 2
  4. tattasai 3
  5. Tarugu 5
  6. Dankali
  7. Karas 5
  8. Alayyyahum
  9. Maggi
  10. Curry
  11. Thyme
  12. Tafarruwa
  13. gitta
  14. Nikakken kayan miya

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Ki aza ruwa kan wuta idan yayi zafi kisa wanke shinkafa tareda green peas

  2. 2

    Kisa ki barsu na 10m sai ki sauke ki wanke (perboiling)

  3. 3

    Kisa albasa bayan 3m kisa tafarnuwa da citta sai tattasai da kika yanka

  4. 4

    Kisa nikakken kayan miya sai ki barsu su soyu.

  5. 5

    Ki wanke albasa ki yanka haka tattasai, ki dora mai kan wuta in yayi zafi

  6. 6

    Bayan ruwan su tafasa sai ki zuba su 3m hk

  7. 7

    Ki rufe ki rage wuta domin ta dahu yadda akeso,

  8. 8

    In tayi sai ki sauke.

  9. 9

    Kisa maggi, curry, thyme sai ki zuba ruwa. Ki yanka dan dankali da karas,

  10. 10

    Ki zuba shinkafar da kika tafasa ki gaura cikin tukunyar sa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes