Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Xaki xuba bota d sugar d Mai a roba sai ki buga shi d mixer har yyi fari
- 2
Sai ki fasa kwai ki kara bugawa ki kara fasan dayan kwai ki buga
- 3
Sai ki hada flour d baking soda ki juya
- 4
Sai ki xuba rabin wannan fulawar ki juya sai ki xuba madara sai ki juye ragowar fulawar ki juya
- 5
Sai ki dauko takardar ki ki xuba kulli ki gasa shikkenan bayan y gasu sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10015173







sharhai