Alewar tsamiya

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

alewar yara kenan manyan ma baa barsu a baya ba akwai dadi gwadashi a yau

Alewar tsamiya

Masu dafa abinci 19 suna shirin yin wannan

alewar yara kenan manyan ma baa barsu a baya ba akwai dadi gwadashi a yau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. tsamiya
  2. Sugari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura sikari dinki a kan wuta amma wutar can kasa

  2. 2

    Kina juyawa har sai ya narke sai kisa tsamiya dinki guda gudan shi aciki kiyi ta motsawa zakiga kamr ya tsinka sikari din

  3. 3

    Sai kisa vanilla dinki sa girfa da duk wani dandanon da kike so 😋😋

    Ki ta juyashi har sai kinji kanshin yana fita sannan zaki iya dandanawa but kiyi ahankali sbd kunewa inkinji dabdanon tsamiyar ya miki shiken

  4. 4

    Nayi amfani da cups Wanda akeyin cup cake na ruba amma, sai na sa aciki bayayin mintina 5 zai huce yayi karfi.......again dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes