Peanut
Naji dadinai sosae Kuma yara na sonae #pizzasokoto
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na wanke danyan gyadata na shanya ta bushe na cire bare sannan na tankade fulawa
- 2
Na fasa kwai guda 3 na zuba Rabin kofin sugar da gishiri kadan sannan na kadashi sosae
- 3
Sae na Rika zuba ruwan kwai a cikin gyada ina zuba fulawa Ina juyawa har saeda yayi yadda nakeso sannan na soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10306351







sharhai