Miyar dankali da kayan lambu

Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
Kano state Nigeria

#kano state #inajin dadin wannan miyar ni da iyalina muna chinta da shinkafa ko couscus

Miyar dankali da kayan lambu

#kano state #inajin dadin wannan miyar ni da iyalina muna chinta da shinkafa ko couscus

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Mai
  4. Tumatur
  5. Dankali
  6. Caras
  7. Dogon wake
  8. Sinadarin dandano
  9. Kayan kamshi
  10. Tafarnuwaidan ana bukata

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zamu gara kayan miyanmu mu markada,semu feraye dankali muwabkeshi,sannan musa mai atukunya musaya muzuba kayan miya da dankali murufe su dahu.

  2. 2

    Se muzuba sinadarin dandano da kayan kamshi idan miyarmu takusa se muzuba caras da dogon wake sukara gaba daya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
rannar
Kano state Nigeria
A foodie, a cook and an outstanding full house wife who wants to make a difference in making the complex simple!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes