Miyar alayyahu da sure
Tayi dadi sosai😊 #girkidayabishiyadaya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara dora tukunya kan wuta sai kizuba manja sannan ki yanka albasa kadan don ya soyu
- 2
Sai kizuba jajjage kifara soya har ya soyu,, sai kidauko tafashen namanki kizuba tare da naman kibarshi yadan taso
- 3
Sai kizuba kayan qamshi da dandano kikara rufewa
- 4
Bayan 5 minutes sai kibide kizuba yankakken alayyahu da sure kibarsu su dahu
- 5
Bayan minti 15 sai kisauke tukunya kibkwashe
- 6
Za’a iyacii da tuwon shinkafa, semovita ko alkama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10334702




sharhai