Fankason alkama

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin alkama
  2. Yeast
  3. Ruwan kwabi
  4. Mansuya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki hade tankadadden garin alkamarki d yeast se ki kawo ruwa ki kwabashi b da tauriba se ki rufe ki barshi n tsawon minti 40.

  2. 2

    Bayan hk seki sa manki awuta seki dinga diban kwabin d hannu kina soyawa har ki gama.

  3. 3

    Shikenn se ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes