Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman xabi
  2. tafarnuwaJajjagaggen attaruhu,
  3. albasa,
  4. danyar cittah
  5. Kayan kamshi
  6. dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki wanke namanki ki tsane shi.se ki dora mai atukunya kadan kixuba jajjagenki inya Dan soyu seki saka ruwa kadan kisaka ganyen curry d bay leaf,gishiri d sauran kayan kamshi dana dan dano sannan kikawo namanki ki xuba.

  2. 2

    Kasancewar naman xabi yanada qarfi seki barshi n dan lokaci mai tsawo akan wuta

  3. 3

    Sanan gurin hada layan jajjagen attaruhu d albasa su xa asa dayawa danyar cittar kadan ita kuma tafarnuwa yadda kikeson kamshinta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes