Dafarko zamu tsirfa wakenmu muwankeshi,musa albasa da attaruhu se mukai amarkada mana a inji
2
Idan anmarkada se musa sunadarin dandano mujuya shi sosai ko mubugashi da ludayi,se musa mai ahuta idan yayi zafi se muke divansa da chokali muna sawa acikin mai.
sharhai