Dambun biskin masara

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan dambun yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biskin masara
  2. Tumatur kwaya biyu
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Kayan dandano
  6. Mai
  7. Tafarnuwa
  8. Soyayyen nama
  9. Danyen zogale

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidaura tukunya sai kizuba mai idan tayi zafi kiss albasa kisoya sannan kisa jajjagen tumatur da Attarugu tareda tafarnuwa kijujjuya sai kisa kayan dandano da nama kisake jujjuya sannan kirage wutan kibarta tasoyu na minti biyar sai kisauke king ajiye agefe

  2. 2

    Sai kisamo wani mazubi mai kyau kuma mai dan fadi kizuba biskin aciki sai kiwanke zogalenki da gishiri sannan kizuba akan biskin kijujjuya sai kidauko wannan hadin miyar kijuye akai kisake jujjuyawa komai yahade sannan kisa foil papper a madambaci sai kijuye dambun akai sannan kidaura tukunya mai fadi akan wuta kisa ruwa yanda idan kika daura madambacin bazai tababa. Sai kidaura madambacin akai kiyayyafa ruwa kadan sai kirufeta kibarta haryanuna sannan kisauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes