Shawarma bread

Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412

Kitchenhuntchallenge

Shawarma bread

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 2 Fulawa
  2. 2TbsYis
  3. 2 tbsSugar
  4. Pinch Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawa sannan kisa zuba yis sugar da gishiri kadan ki hadesu sannan ki samu ruwan dumi ka kwaba kiyi dough saki rufe ki sashi a Rana yayi minti 15 Koh 20

  2. 2

    Sannan ki dauko ki Kara luddashi ya hade sai ki Rika diba kina ki zubama katakon fulawa Mai Dan yawa sannan ki Rika murza dough kina juyashi haryayi fadin da kikeso

  3. 3

    Sai ki samu plate Koh wani Abu ki yankashi saikul ki gogeshi da Mai sannan ki Dora non stick pan a wuta ki samai Mai kadan ki Rika gasa bread in Amma kar a bari ya kone

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412
rannar

sharhai

Similar Recipes