Fruitsalad

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Kitchenhuntchallenge

Fruitsalad

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba
  2. Grapes
  3. Kankana
  4. Gwadda
  5. Madar ruwa
  6. Madara ta gari
  7. Sugar
  8. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke fruits dinki ki yanka kanana,sai kisamu mazubi mai kyau kisaka su,sai kizuba madarar gari data ruwa yadda kikeso,sai ki zuba sugar kadan ko Zuma,sai ki fasa kankara akai ki yamutsa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes