Home Made Dark Chocolate

Meenat Kitchen @meenat2325
Hadin chakuleti me matukar dadi kin huta zuwa saye saidai kiyi da kanki.
Home Made Dark Chocolate
Hadin chakuleti me matukar dadi kin huta zuwa saye saidai kiyi da kanki.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki zuba sukari da ruwa apan dinki idan ya tafasa saikisa cocoa powder,milk, da flavour sai ki barsu su tafasa sosai,
- 2
Yana fara tafasa sai Lisa butter kiyita juyawa yana tafasa na tsawon mintuna 5-8
- 3
Saiki zubawa corn flour dinki ruwa kibdamata saiki zuba akai saiki rage wutar kiyita juyawa saiki dauko brownie kidan yi drop kadan Dan ta kara dubu zakiga yayi duhu saikiyita juyawa harsai kin samu yanayin kaurin da kikeso
- 4
Shikenan chocolate dinki ta kammala zaki iya sawa a fridge tayi tauri kamar normal chocolate zaki iya samun storage ki ajiye abarki ki dunga diba yanda dai kikeso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10635205





sharhai