Dambun kaza

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Dambun kaza Yana da Dadi sosai. Don Ni bana cin namanta a kurakura amman zanci dambun ta.

Dambun kaza

Dambun kaza Yana da Dadi sosai. Don Ni bana cin namanta a kurakura amman zanci dambun ta.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki gyara kazar ki yanka ta sai ki daura a wuta da ruwa daidai misali sai ki zuba su kayan kamshi curry,thyme da albasa ki barta Tai ta dahuwa har sai ruwan ya tsotse Naman kazar ta sale daga cikin kashin.

  2. 2

    Sai ki kwashe ki da farfasa a turmi ki daura frying pan a wuta ki zuba Mai wadatacce in zafi ki zuba Naman dasu Maggi ki ta juyawa har sai ya soyu sai ki tsane a gwagwa. Zaki tsince kashin daga cikin dambun.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes