Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl dinki kisa flour,yeast,sugar,egg yolks,salt da kuma ruwa ki kwabashi kamar kwabin fanke
- 2
Sekisa carrot dinki da kika gogashi
- 3
Seki kara juyawa
- 4
Zaki rufeshi yatashi na tsahon minti 30
- 5
To yanzu ga kwabinmu yatasshi
- 6
Yanzu zamu dauko wannan ruwan kwai din da muka ajiye mubugashi da mixer,se murabashi biyu muzuba rabi acikin kwabinmu,semujuya.
- 7
Se mukara dauko ragowar muhada aciki mukara juyawa har se yashige gaba daya.
- 8
Zamusa pan akan wuta mushafa mai se musa ludayi muke diban wannan kwabin namu muna zubawa acikin pan dinmu.
- 9
Idan yayi semujuya bayanma yayi.
- 10
Za a iya cinsa da miyar dankali,aci dadi lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10700631














sharhai