Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl kizuba oil DA sugar da egg da salt ki juya sosai haryazama sugar din ya narke seki zuba milk din kijuya
- 2
Zaki hada duka dry ingredients din waje daya seki zuba cikin mixture din harse kin gama yayi sosai babu guda aciki seki zuba flavour ki juya
- 3
Sekiyi greasing din pan din kizuba kiyi baking
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10809639





sharhai