Awara da kayan lambu

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Na dade banci Awara me dadi ba kamar wannan😍😍

Awara da kayan lambu

Na dade banci Awara me dadi ba kamar wannan😍😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Cabbage
  3. Kocumba
  4. 3Timatir
  5. 3Albasa
  6. 3Attarhu
  7. Koren tattasai
  8. Mai
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kayanki

  2. 2

    Ki yanka su timatir, cabbage, albasa,

  3. 3

    Ki daka Attarhu da koren tattasai

  4. 4

    Ki soya Awarki

  5. 5

    Sai ki zuba kwan, da kayan lambun ki da maggi ki rufe yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes