Sardine n eggs sandwich
Yanada dadi acishi da bakin shayi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xakisamu tukunya ma tsabta kixuba ruwa ki saka kwanki kidafashi tsawon minti goma sai kisauke ki sakasu aruwan sanyi sai ki bare su ki ajiye a gefe
- 2
Kisamu roba mai tsabta ki yanka albasanki kanana ki yanka dafaffan kwanki kanana kisamu sardine dinki ki cire kayan kifin ki marmasashi kisa aciki kisa man ma kisa yajin barkwanonki kisa mayyonise dinki ki gaurayashi sosai
- 3
Kisamu burodinki ya ciccire gefe gefen sai kishafa hadin a guda daya sai kisa wani ki rufa ki ajiye a gefe haka zakinayi har kigama
- 4
Ki kunna toastern ki yadau zafi sai ki jera burodinki ki gasashi shkann sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10895214




sharhai