Sardine n eggs sandwich

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Yanada dadi acishi da bakin shayi

Sardine n eggs sandwich

Yanada dadi acishi da bakin shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashirin
biyar
  1. Dafaffan kwai- biyar
  2. Gwanganin sardine-biyu
  3. Albasa-karami daya
  4. Yajin barkono - dai dai bukata
  5. Mayyonise-babban chokali biyu
  6. Burodi mai yanka yanka - Leda daya

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Dafarko xakisamu tukunya ma tsabta kixuba ruwa ki saka kwanki kidafashi tsawon minti goma sai kisauke ki sakasu aruwan sanyi sai ki bare su ki ajiye a gefe

  2. 2

    Kisamu roba mai tsabta ki yanka albasanki kanana ki yanka dafaffan kwanki kanana kisamu sardine dinki ki cire kayan kifin ki marmasashi kisa aciki kisa man ma kisa yajin barkwanonki kisa mayyonise dinki ki gaurayashi sosai

  3. 3

    Kisamu burodinki ya ciccire gefe gefen sai kishafa hadin a guda daya sai kisa wani ki rufa ki ajiye a gefe haka zakinayi har kigama

  4. 4

    Ki kunna toastern ki yadau zafi sai ki jera burodinki ki gasashi shkann sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

Similar Recipes