Chin chin

Yakudima's Bakery nd More
Yakudima's Bakery nd More @cook_17249948
Kano

Inasan chinchin musamman awajan shan tea

Chin chin

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Inasan chinchin musamman awajan shan tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Fulawa kofi
  2. 2Kwai guda
  3. Butter simas rabi
  4. 1Sukari kofi
  5. Ghishiri kadan
  6. 1Madara ta ruwa kwankwani
  7. 1Baking powder cokalin shayi
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fuwarki se kizuba mata bkng powder da sukari da gishiri da butter da ki murjeshu sosai

  2. 2

    Seki fasa kwai akai kizuba madara seki kwaba

  3. 3

    Idan yayi tauri zaki iya kara ruwa kadan idan km baiyiba shikkenan

  4. 4

    Seki lailaya ki yanka seki soyashi amai da wuta kadan kar acika wuta wajan suyar

  5. 5

    Gashi ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yakudima's Bakery nd More
rannar
Kano
I love exposing new delicacies
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes