Fanke

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Flour kofi
  2. Sugar 1/2 kofi
  3. Yeast 1 tea spoon
  4. Gushiri 1/2 tea spoon
  5. Madara rabin kofi
  6. ruwa kofi daya
  7. Mai na soyawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hade duka kayan hadin sannan ki zuba madara da ruwa ki kwaba shi. Idan ya yi tauri za ki dan iya kara ruwan kadan. Sannan ki hau bugawa da karfin gaske har sai kin tabbata ya yi.

  2. 2

    Sai ki dora mai a wuta idan ya yi zafi ki fara sakin fanken iya girman da kike so. Ki rage wutar don kar ya kone.

  3. 3

    Idan ya yi sia ki tsame.

  4. 4
  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes