Gashashshen Biredin kasko

Biredi ba abu bane me wahalar siya ko tsada ba kuma ko wane gida ana cin shin don haka nake bawa uwargida shawarar gwada wannan girkin domin xe kayatar matuka ga sauki ga saukin kayan aiki sannan iyalin ki xasuji dadeen shi.
hanya me sauki ta sarrafa biredi base kina da toaster ba

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu biredin ki ki shafa masa bota seki dora kaskon ki a wuta yayi xafi
- 2
Idan kika gama shafa bota seki saka a kaskon ki ki saka wuta kadan don yana saurin konewa
- 3
Idan kina so zaki iya saka guda 2 a lokaci daya amma idan kika saka da dai dai yafi saurin yi se kinyi hakuri kin tsaya a kanshi don gudun bacin shi idan daya barin yayi seki juya dayan ma a hankali harki gama xaki iya ci a haka koda soyayyen kwai yana dadee sosae
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai