Dafa dukka me alayyahu

Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kayan miya ki jajjaga su ki dora tukunya a wuta kisa manja ki yanka albasa ki zuba jajjagen yadan soyu sannan kiyi sanwa ki zuba ruwa dai dai nunan awon shinkafarki idan ya tausa sai ki zuba gishiri, maggi,Curry sai ki wanke shinkafar ki zuba ki juya ki rufe idan ya nuna ya kusa tsotsewa sai ki wanke allayyahu ki yanka ki zuba ki rufe ya karisa. Enjoy...
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Alayyahu
Bansaka mai ba da na maidashi kan murhu sbd wannan girkin nayishi ne domin mahaifiyata batason maiko...kuma yanada dadi hakanan ko ba asaka mai ba kuma yana bada lfy hafsat wasagu -
-
-
Dafa duka mai manja,alayyahu da daddawa
Mutanan da ko kince a gargajiyance wannan abuncine mai dadi ga kuma sa lafiyar Niki duba da yanda ansa alayyahu da daddawa Sumy's delicious -
-
-
Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano Zee's Kitchen -
-
-
-
Burbusko da miyar alayyahu
Girki yayi dadi ba'amagana... just give it a try u will really enjoy itJuwairascuisine#kadunastate juwairascuisine -
-
-
-
NIGERIAN JALLOF RICE/DAFA DUKA
Wannan girkin kusanma ince kamar yafi fried rice daɗi coz wachchan komai daban ake dafawa wannan kuwa komai tare ake haɗewa komai yagame jiki gsky da daɗi!!! Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Miyar Alayyahu
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Jalof Din Wake Da Alayyahu Me Soyayyen Kifi
Qirqirarren Girkine Danakeson Ci Da Dare Don Gudun Cin Abinci Me Nauyi Saboda Kare Lafiyar Jiki #gargajiya Jamila Hassan Hazo -
-
Faten wake da alayyahu
Wannan girkin yana da matukar kara lafia ga jiki,kuma yana da matukar amfani musamman ga masu juna biyu ,kuma yana kara jini ga marasa shi. Hauwa'u Aliyu Danyaya
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10950972
sharhai