Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki dauko biredinki me yanka yanka ki aje agefe
- 2
Kifasa kwai aroba,kixuba madara
- 3
Saiki sa maggi da gishiri ki kadasu sosai suhade
- 4
Kidaura kaskon suyarki awuta kisaka bota
- 5
Idan botan yanarke seki dinga saka biredin ciki kwan kijuya dayan gefen seki sa a tukunyar suyan
- 6
Idan gefe daya yasoyu kijuya dayan gefen idan yayi kikwashe
- 7
Haka xakiyi tayi har ki gama...
- 8
Ana ci da tea ko lemo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10956665




sharhai