Soyayyen couscous daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

#kitchenhuntchallange girkine me dadi in couscous yana ginsarki ki gwada sarrafashi ta wannan hanyar

Soyayyen couscous daga Amzee’s kitchen

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#kitchenhuntchallange girkine me dadi in couscous yana ginsarki ki gwada sarrafashi ta wannan hanyar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous leda daya
  2. Mai gwangwani daya
  3. Albasa guda biyu
  4. Attaruhu guda hudu
  5. Maggi
  6. tafarnuwaCitta da
  7. Kayan kamshi
  8. Gishiri
  9. Cabbage
  10. Carrot
  11. Curry
  12. Bay leaf

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaa zuba mai kadan a tukunya a dora a wuta Inyayi zafi asa albasa A dan Barshi minti uku asa tafarnuwa da citta ajuya sai asa carrot sannan azuba maggi da duka spices din a juya a barshi minti biyar sai a kawo cabbage azuba a juya idan yayi minti biyu sai a sauke a ajiye a gefe

  2. 2

    Sannan sai a dakko wata tukunyar a dora a wuta asa mai kada da bay leaf sai akawo couscous din azuba ayita juyawa har sai ya soyu

  3. 3

    Bayan yayi brown sai adakko wannan hadin a juye a kai sannan akawo tafasashen ruwan zafi a zuba kadan sai a juya a rufe da leda ko foil paper sannan arufe da murfin arage wuta sosai

  4. 4

    Zuwa minti biyar ya dahu shikenan angama

  5. 5

    Done!!!!!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes