CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyen burodi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyen burodi ainihin hoton girkin

Soyayyen burodi

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

#team6breakfast

#team6breakfast

Kara karantawa

Soyayyen burodi

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

#team6breakfast

#team6breakfast

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupsFlour
  • 4eggs
  • 2Tattasai manya
  • 7tarugu medium
  • 4Maggi star
  • 1/2 tbspbaking soda
  • 1/2 tbspgishiri
  • 2Albasa medium
  • 1 cupMai
  • 1 cupRuwa
  • 1/2 tbspCurry
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara tattasai, Tarugu da albasa ki jajjagasu wuri daya

    Soyayyen burodimatakin girki1 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Saiki tankade flour cikin roba Mai tsafta sannan ki fasa kwanki tareda zuba baking soda a ciki sannan ki gameshi da kyau

    Soyayyen burodimatakin girki2 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki2 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Saiki dauko jajjagen tattasai, Tarugu da albasa ki zuba kici gaba juyawa har ya hade da kyau

    Soyayyen burodimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan ki zuba maggi, gishiri da curry ki juya kullun da kyau ya hade

    Soyayyen burodimatakin girki4 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki4 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Saiki debo ruwa kofi daya ki zuba ki kara hadeshi sannan ki dauko burodinki Mai yanka ki kawo kusa

    Soyayyen burodimatakin girki5 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki5 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki5 hoto
  6. 6

    Saiki dauko kwanon suyarki ki aza saman wuta idan yayi zafi saiki zuba mai,saiki barshi yayi zafi sannan ki dauko burodinki ki rika tsomashi cikin kullun flour ki (Zaki tabbayar duka gefen biyu na burodin ko ina yasamu kullun sosai)sannan ki sa cikin manki da yariga yayi zafi

    Soyayyen burodimatakin girki6 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki6 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki6 hoto
  7. 7

    Zaki barshi sai yayi kalar kasa-kasa sannan ki juya dayan gefenshima Zaki barshi sai yayi kalar kasa-kasa,in yayi saiki tsame.Zaki iya cinshi da kunu ko shayi

    Soyayyen burodimatakin girki7 hoto
    Soyayyen burodimatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar November 12, 2019 21:30
Sokoto

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Biredi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pineapple and hibiscus mocktail
  2. Miyar wake🥘
  3. Lemon yalo da danyar citta
  4. Lemon kankana da lemon bawo
  5. Lemon goba na musamman me whipping cream
  1. Peanut pumpkin butter candy
  2. Kunun gyada
  3. Pizza milk candy
  4. Lemon goba na musamman me whipping cream
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11013534
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close