Miyar wake🥘

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Wannan miyar ta musamman ce...😍😉tuwon shinkafa miyar wake sune abinci na biyu da iyalina sukafiso bayan shinkafa...😂💞❤️💯

Miyar wake🥘

Wannan miyar ta musamman ce...😍😉tuwon shinkafa miyar wake sune abinci na biyu da iyalina sukafiso bayan shinkafa...😂💞❤️💯

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

saa 1mintuna
mutum 4 yawan a
  1. Farin wake ko jan wake
  2. Naman kaza,kifi ko jan nama
  3. Attaruhu, tumatur,tattasae
  4. Albasa
  5. tafarnuwaCitta da
  6. Sinadarin dandano(seasoning cubes)
  7. Curry,thyme,turmeric da mix spices
  8. Kanwa kadan (optional)
  9. Man kuli/manja

Umarnin dafa abinci

saa 1mintuna
  1. 1

    Da farko ki gyara wakenki ki dan jikashi,sannan ki wanke tasss ki cire bayan kamar yadda zakiyi kosae ko alala...

  2. 2

    Saeki zuba waken a tukunya kisa kanwa kadan ko albasa (hkan zae taemaka masa gurin saurin dahuwa)kisa ruwa daedae wanda zae dafashi lugufff...

  3. 3

    Kisa namanki a tukunya daban kisa citta, tafarnuwa, albasa, sinadarin dandano da spices dinki ki dafa naman har sae ya dahu...

  4. 4

    Saeki zuba markadadden kayan miyanki akan naman ki dafasu...

  5. 5

    Idan y dahu saeki zuba veg oil,ki zuba wakenki da kika dafa,ki kara sinadarin dandano, albasa da curry...

  6. 6

    Saeki juya miyarki yadda komae zae hade,ki rage wutar ki barta ta turarah na 5mins zakiga tayi kauri sosae.

  7. 7

    Wannan miyar tna da dadi sosae da tuwon shinkafa,rotis koma bread musamman tasha kifi hmm...😋💯

  8. 8

    Nidae naci tawa da tuwon shinkafa🍛❤️💞

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar
Kano

Similar Recipes