Lemon yalo da danyar citta

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu

Lemon yalo da danyar citta

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 10mintuna
2 yawan abinchi
  1. 3Data madaidaita guda
  2. Danyar citta guda 1 karama
  3. Ruwa yanda ake so
  4. Sukari yanda zaiji

Umarnin dafa abinci

minti 10mintuna
  1. 1

    Ga kayan hadinnu nan

  2. 2

    A wanke citta sosai sai a yayyan ka kanana sbd suyi Saurin markaduwa

  3. 3

    Sannan a yayyanka data ma kanana

  4. 4

    Sai a zuba a blender a saka suger a markada su a tare

  5. 5

    A barshi yayi laushi sosaj

  6. 6

    Daga nan sai a tace da abu me laushi Sosai ian an tace sai a dandana aji Idan komai yaji sai a zuzzuba a Kofi a

  7. 7
  8. 8

    Asha lfy. Ba dai dadi ba

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes