Tuwon semovita miyar kubewa
Fadima Bashir @cook_19057859
Tuwon semovita miyar kubewa
Umarnin dafa abinci
- 1
A sami tukunya mai kyau a dora a wuta tare da ruwa sai a rufe a barshi ya tafasa sai a yi talgen garin semovita sannan a zuba cikin tukunyar a gauraya da muciya sai a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke a tuka da sauran garin idan an gama sai a zuba ruwan zafi kadan a saman tuwan sannan a rufe a mayar dashi kan wuta abarshi yayi sai a sauke a tuka da muciya sai a kwashe a zuba a cikin mazubi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11041352



sharhai