Tuwon Shinkafa Miyar Kubewa Busassa

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

A Zahirin Gaskiya bana kaunar Tuwo Amma In Dai Aka Hada tuwo da miyar busassar kubewa yaji naman Rago tofa angama dani😂

Tuwon Shinkafa Miyar Kubewa Busassa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

A Zahirin Gaskiya bana kaunar Tuwo Amma In Dai Aka Hada tuwo da miyar busassar kubewa yaji naman Rago tofa angama dani😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tuwo
  2. Shinkafar Tuwo
  3. Ruwa
  4. Miya
  5. Manja
  6. Naman Rago
  7. Maggie
  8. Tafarnuwa
  9. Citta
  10. Gishiri kadan
  11. Kubewa busassa
  12. Tarugu
  13. Albasa
  14. Daddawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki wanke shinkafarki ki Zuba mata Ruwa wadatattce seki Rufe kidora akan Gas ko risho ko Murhu kibarsa yayta dahuwa in Ruwa yashanye kikara setayi tubus ta nuna seki Tuka kisa kwarya ki Mulmula asaka a Kula

  2. 2

    Miya= Xaki wanke Namanki ki yanka masa Albasa kisaka masa Maggie da dakakkiyar Citta tareda Dan Curry kadan kidora tafasarsa

  3. 3

    Seki Soya manja da Albasa kisaka Jajjagegen Tarugunki da Tafarnuwa tareda Citta kisoyasu seki xuba Ruwan Naman da naman akai da daddawarki kisaka Maggie da dan Gishiri, Seki Rufe kibarsa yayta dahuwa harse ya tsotse seki kada shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes