Dates milkshake

Yakudima's Bakery nd More @cook_17249948
Abinshane medadin gaske kuma yanada amfani ga jikin dan adam inasansa sosai
Dates milkshake
Abinshane medadin gaske kuma yanada amfani ga jikin dan adam inasansa sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Gakayan aikinmunan.nacire kwallan dabino najikashi na tsawan awa 5 dan yayi laushi nakwaba whipcream da ruwan sanyi ga madarata nan itama
- 2
Yanzo zanzoba dabino da madara na nikasu
- 3
Gashi na nikasu
- 4
Zanzoba whipcream na kuma nikawa sai sunyi laushi so
- 5
Gashi nan na zuba kankara a kofina na zubashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11072077










sharhai