Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu taruggu ki da koren tattase da albasa ki wanke ki yayyanka kanana
- 2
Sai ki samo kwano ki fasa kwan ki kisa maggi da curry sai ki zuba tarrugu da albasa da koren tattase da kke yayanka sai ki kada
- 3
Sai ki samu gwangwanin cookies sai ki shafa mai sai juye kwanki a ciki sai ki samu ki zuba ruwa sai ki daura gwangwanin ki a ciki tukunya ki rufe har sai ya dahu
- 4
Sai ki samu flour ki kisa yaji da maggi ki juya
- 5
Sai ki kawo kwano ki fasa kwai. Sai wani kwano shima ki zuba breadcrumbs inki
- 6
Sai ki kawo kwan da kke dafa ki yayanka inkin yanka sai kisa a ciki flour sai ki kire kisa a kwai sai kisa a breadcrumbs shikenan
- 7
Sai ki samu mai kisa a frying ban ki soya shikenan aci dadi lfy😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Egg muffins
Wannan shine karo nafarko da nayita Kuma ta sanadiyan cookpad nayita mungode sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
Kafi kaza
Wanan hadin yana da dadi sosai lokacin ina islamiyya nasan shi #GirkiDayaBishiyaDaya Aisha Magama -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11139251
sharhai