Kunun kwakwa da madara

Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kunun kwakwa da madara
Yana Dadi nayiwa maijego taji dadinshi kwarai
Kunun kwakwa da madara
Kunun kwakwa da madara
Yana Dadi nayiwa maijego taji dadinshi kwarai
Umarnin dafa abinci
- 1
Nakankare bayan kwakwa na yankashi kanana nazubashi cikin blender na nika kamar yadda yake ah hoto
- 2
Zaki jika farin shinkafan kinikashi Shima daban Sai kijuye nikakken kwakwan acikin tukunya kizuba suger idan ya tafasa sosai Sai kizuba nikakken shinkafan kadan2 har yayi kauri
- 3
Saiki sauke kizuba Madara Sai Sha
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11099584






sharhai