Banana pancake

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Inason pancake sbd yanada sauqi wurin yi km mutane dayawa nasonshi.

Banana pancake

sharhi da aka bayar 1

Inason pancake sbd yanada sauqi wurin yi km mutane dayawa nasonshi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupsof fulawa
  2. 1/2 cupof sugar
  3. 1/2 cupof milk
  4. 2banana
  5. Baking powder
  6. Mai
  7. 2egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A farko nadankade fulawata nasa aroba, nadauko kwai na napasa a roba nakada sosae nasaka madarata cikin kwae.

  2. 2

    Nasaka sugar da baking powder ta nazuba fulawa nahade sosae seda sukagame,nayanka green pepper dina nsaka.

  3. 3

    Nayanka ayabata,nadora frying pan kan wuta nasaka mai kadan nadauko ayabata nsaka cikin kwabin pancake dina sannan naxuba a frying pan seda yagasu nacire,my banana pancake is ready.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

Similar Recipes