Tuwan shinkafa miyar agushi

Mrs IBY Favorite @cook_19496660
Tuwan shinkafa miyar agushi
Umarnin dafa abinci
- 1
Yadda ake dafa tuwon shinkafar
Da farko zaki dora ruwanki awuta
- 2
Sai ki wanke shinkafarkwki tsaneta sosai kidan baza tasha iska
Idan ruwan ya tkii kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa da muciya saiki rufe kibashi minti ashirin seki tuka
- 3
Miyan agushi Zaki gayara kayan Miya ki markada
- 4
Mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe
Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan kisa maggi, da gishiri, da nama, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar
Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a ci da tuwon shinkafa
A ci dadi lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11136352



sharhai