Kayan aiki

  1. Waken suya
  2. Tarrugu
  3. Ruwan tsami
  4. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu waken suyan ki ki tsine Sai ki wanke tarrugu ki kiyi grating

  2. 2

    Sai ki wanke kikai a niqa miki shi yayi laushi

  3. 3

    In an kawo sai ki zuba manja a miyan ki gara ruwa ki tace manja na hanashi kunfa sosai inya tafasa

  4. 4

    Sai ki daura a wuta ki rufe in ya taffasa si ki zuba tarrugun ki da ruwan tsami zakiga ya fara dunkulewa Sai yayi sama shikenan yayi

  5. 5

    Sai ki kawo kyalen tatan ki ki kwashe sai ki daure shi sosai sai ki daura a faranti sai ki samu dutse ki daura a kai ki barshi ya tsane in ya huce sai ki yayanka ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes