Tuwon shinkafa miyar kubewa danya
Ina matukar jin dadi idan ina Cin tuwo
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dora tukunya kisa ruwa daidai wanda zai isheki inya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba idan tayi ki tuka sai ki kwashe
- 2
Ki greeting attaruhu da albasa ki daka daddawa da kayan kamshi saiki dora tukunya kisa nama ki tafasa sai ki sa mai kisa wake da daddawa kisa attaruhu da albasa ki tsai da ruwa saiki rufe kamar rabin awa
- 3
In ruwan yadan Jan ye saikisa dandano da gishiri ki rufe ki wanke kubewa ki greeting dinta idan ruwan miyar ya Jan ye kuma waken yayi Laushi sosai saikisa kubewa ki rufe kamar 15 min saiki sauke. Anacin wannan miyar da kowanne irin tuwo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11150365






sharhai