Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/3Doya
  2. 5Attaruhu
  3. 3Maggi
  4. Gishiri karamin cokali 1
  5. cokaliCurry rabin karamin
  6. karamin cokali 1 Tafarnuwa
  7. 2Kwai
  8. Breadcrumbs dai-dai bukata
  9. Dipping sauce
  10. Ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki wanke kisa a tukunya ki zuba ruwa da gishiri ki daura a wuta

  2. 2

    Idan ya dahu ki juye kisa a turmi ki daka, sai yayi laushi

  3. 3

    Sai ki juye a kwano, ki jajjaga attaruhu ki zuba, ki zuba albasa, maggi, tafarnuwa da curry

  4. 4

    Ki juya ya hade sosai, sai ki ringa diba kadan kadan kina mulmulawa

  5. 5

    Idan kin gama sai ki kada kwai da gishiri kadan ki ringa tsomawa aciki

  6. 6

    Idan kin fitar sai kisa acikin breadcrumbs

  7. 7

    Idan kin gama sai ki daura mai a wuta idan yayi zafi ki soya

  8. 8

    Aci da ketchup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes